Shirin Domin Iyali na wannan makon ya dora ne akan tattaunawa kan batun kai yara kanana da ba su mallaki hankalinsu ba ...
A cewar mataimaki na musamman ga shugaban a kan kafafen sada zumunta, Dada Olusegun, Tinubu na so ya zauna a gida domin ...
Ragin ya biyo bayan gabatar da harajin da aka yi a farkon shekarar nan me cike da cece-kuce, al’amarin daya gamu da turjiya ...
Wani zauren zantawa kan lamuran yau da kullum mai taken “CONNECT THE DOTS” ya karfafa cewa hadin kan matasa da jagorori zai ...
A karshen taron da suka gudanar a birnin Bamako ministocin harakokin wajen kasashen sahel da suka hada da Nijar, Mali da ...
Dakarun sojin sama da na kasa sun kashe sama da maharan har su 100, bisa bayanan sojojin ba tare da wani karin bayani ba.
Jami'an 'Yan sanda sun yi nasarar cafke wani magidanci da mai dakinsa dauke da 'yar karamar yarinya a yayin da suke kokarin ...
Wannan matakan sun biyo bayan fashewar madatsar ruwan Alau da ke jihar Borno da ta yi sanadiyyar asarar rayuka da dukiya.
Shirin Cikin Da Gaskiya na wannan makon, zai kawo muku kashi na biyu na batun takaddamar da ta biyon bayan kisan gillar ...
Gwajin cutar kyandar biri (mpox) da kuma sanya ido sosai don gano wadanda ke dauke da cutar a bakin iyakokin Najeriya na daga ...
Ko kun taba fama da wani nau'in jaraba? Sannan, mene ne kuke ganin ya fi kasancewa kalubale wajen shawo kan matsalar? Mun ...
Wannan makon shirin Kallabi ya ci gaba da tattaunawa da wasu mata 'yan Najeriya a kan harkokin siyasa, bayan da Kamala Harris ...